Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Wisdom of God: His saints

2 ayoyi · 36 fannoni

Ayoyi game da His saints

  1. “Me kuma Dawuda zai ce maka? Gama ka san bawanka, ya Ubangiji Mai Iko Duka.

  2. Duk da haka, ƙaƙƙarfan tushen nan na Allah yana nan daram, an hatimce shi da wannan rubutu, “Ubangiji ya san waɗanda suke nasa,” da kuma, “Duk wanda ya bayyana yarda ga sunan Ubangiji, to, dole yă yi nesa da aikata mugunta.”