Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Wisdom of God: Redemption
Ayoyi game da Redemption
amma ga su waɗanda Allah ya kira, Yahudawa da Hellenawa, Kiristi ikon Allah ne, da kuma hikimar Allah.
wanda ya ba mu babu iyaka tare da dukan hikima da fahimta.
Nufinsa shi ne, yanzu, ta wurin ikkilisiya, a sanar da hikima iri dabam-dabam na Allah ga masu mulki, da masu iko a samaniya.