Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Wisdom of God: The actions
Ayoyi game da The actions
“Idanunsa suna kan al’amuran mutane; yana ganin tafiyarsu duka.
Ka san sa’ad da na zauna da sa’ad da na tashi; ka san tunanina daga nesa.
Ka san fitata da kuma kwanciyata; ka saba da dukan hanyoyina.