Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Wisdom of God: Unsearchable

2 ayoyi · 36 fannoni

Ayoyi game da Unsearchable

  1. Ba ku sani ba? Ba ku ji ba? Ubangiji madawwamin Allah ne, Mahaliccin iyakokin duniya. Ba zai taɓa gaji ko yă kasala ba, kuma fahimtarsa ya wuce gaban ganewar mutum.

  2. Kai, zurfin yalwar hikima da kuma sanin Allah yana nan a yalwace! Hukunce-hukuncensa kuma su fi gaban bincike, hanyoyinsa kuwa sun wuce gaban ganewa!