Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Wisdom of God: The wicked question
Ayoyi game da The wicked question
Suna cewa, “Yaya Allah zai sani? Mafi Ɗaukaka yana da sani ne?”
Kin dogara a muguntarki kika kuma ce, ‘Babu wanda ya gan ni.’ Hikimarki da saninki sun ɓad da ke sa’ad da kika ce wa kanki, ‘Ni ce, kuma babu wani in ban da ni.’