Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Wisdom of God: The way of saints
Ayoyi game da The way of saints
Amma ya san hanyar da nake bi; sa’ad da ya gwada ni zan fito kamar zinariya.
Gama Ubangiji yana lura da yadda adalai suke yin abubuwa, amma ayyukan mugaye za su kai su ga hallaka.