Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Wisdom of God: Incomparable

2 ayoyi · 36 fannoni

Ayoyi game da Incomparable

  1. Wane ne kuwa kama da ni? Ya faɗa a ji. Bari yă yi shela ya kuma nuna shi a gabana mene ne ya faru tun da na kafa mutanena na dā, mene ne kuma bai riga ya faru ba, I, bari yă faɗa abin da zai zo.

  2. Wane ne ba zai girmama ka ba, Ya Sarkin al’ummai? Tsoronka wajibi ne. A cikin dukan masu hikima na al’ummai kuma cikin dukan mulkokinsu, babu kamar ka.