Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Wisdom of God: Perfect
Ayoyi game da Perfect
Abin da zan gaya maka ba ƙarya ba ne; mai cikakken sani yana tare da kai.
Ko ka san yadda gizagizai suke tsayawa cik a sararin sama, waɗannan abubuwa al’ajabi na mai cikakken sani.