Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Wisdom of God: Wisdom of saints is derived from
Ayoyi game da Wisdom of saints is derived from
Kai kuma Ezra, bisa ga hikimar da Allah ya ba ka, sai ka zaɓi mahukunta da alƙalai waɗanda za su zama masu yanke hukunci ga dukan mutanen Kewayen Kogin Yuferites, duk waɗanda suka san dokokin Allahnka, ka kuma koya wa duk waɗanda ba su san dokokin ba.