Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Wisdom of God: The minutest matters
Ayoyi game da The minutest matters
Ba akan sayar da kanari biyu kobo ɗaya ba? Duk da haka ba ɗayansu da zai fāɗi ƙasa ba da yardar Ubanku.
Kai, ko gashin kanku ma duk an ƙidaya su.