Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Wisdom of God: Understanding the thoughts

2 ayoyi · 36 fannoni

Ayoyi game da Understanding the thoughts

  1. “Kai kuma ɗana Solomon, ka san Allah na mahaifinka, ka kuma yi masa hidima da dukan zuciya da kuma yardar rai, gama Ubangiji yana binciken zuciya, yana kuma gane dukan aniyar tunani. In ka neme shi, za ka same shi; amma in ka yashe shi, zai ƙi ka har abada.

  2. Ka san sa’ad da na zauna da sa’ad da na tashi; ka san tunanina daga nesa.