Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Vine: Proverbial allusion to fathers eating the unripe fruit of

3 ayoyi · 42 fannoni

Ayoyi game da Proverbial allusion to fathers eating the unripe fruit of

  1. “A waɗannan kwanaki mutane ba za su ƙara ce, “ ‘Ubanni suka ci ’ya’yan inabi masu tsami, haƙoran ’ya’ya suka mutu ba.’

  2. A maimako, kowa zai mutu saboda zunubinsa; duk wanda ya ci ’ya’yan inabi masu tsami, haƙoransa ne za su mutu.

  3. “Me ku mutane kuke nufi da faɗar wannan karin magana a kan ƙasar Isra’ila cewa, “ ‘Ubanni sun ci ’ya’yan inabi masu tsami, haƙoran ’ya’ya kuwa sun mutu’?