Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Vine: (Worthlessness of its wood,) of the unprofitableness, of the wicked

2 ayoyi · 42 fannoni

Ayoyi game da (Worthlessness of its wood,) of the unprofitableness, of the wicked

  1. “Saboda haka ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa kamar yadda na ba da itacen kuringa a cikin itatuwan kurmi ya zama itacen wuta, haka zan sa mazaunan Urushalima su zama.

  2. Zan yi gāba da su. Ko da yake sun fito daga wuta, wuta za tă cinye su. Kuma sa’ad da na yi gāba da su, za ku san cewa ni ne Ubangiji.