Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Vine: (Of unfruitful branches,) of mere professors
Ayoyi game da (Of unfruitful branches,) of mere professors
Yakan sare kowane reshe a cikina da ba ya ’ya’ya, amma yakan ƙundume kowane reshe da yake ba da ’ya’ya, domin yă ƙara ba da ’ya’ya.
Duk wanda bai kasance a cikina ba, yana kamar reshen da aka jefar yă bushe; irin waɗannan rassan ne akan tattara, a jefa cikin wuta a ƙone.