Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Vine: The dwarf and spreading vine particularly esteemed
Ayoyi game da The dwarf and spreading vine particularly esteemed
ya kuwa yi toho ya zama kuringa gajeruwa mai yaɗuwa. Rassanta suka tanƙwasa wajen gaggafar, amma saiwoyinta suka zauna a ƙarƙashinta. Ta haka ta zama kuringa, ta yi rassa ta kuma fid da ganyaye.