Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Vine: Perfumed the air with the fragrance of its flowers
Ayoyi game da Perfumed the air with the fragrance of its flowers
Itacen ɓaure ya fid da ’ya’yansa da sauri; tohon inabi suna ba da ƙanshinsu. Tashi, zo, ƙaunatacciyata; kyakkyawata, zo tare da ni.”
Mutane za su sāke zauna a inuwarsa. Zai haɓaka kamar ƙwayar hatsi. Zai yi fure kamar kuringa, zai zama sananne kamar ruwan inabi daga Lebanon.