Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Vine: Sometimes cast its fruit before it came to perfection

2 ayoyi · 42 fannoni

Ayoyi game da Sometimes cast its fruit before it came to perfection

  1. Zai zama kamar itacen inabi wanda ’ya’yansa suka kakkaɓe kafin su nuna, kamar itacen zaitun zai zubar da furensa.

  2. Zan hana ƙwari su cinye hatsinku. Kuringar inabi a gonakinku kuma ba za su zubar da ’ya’yansu kafin su nuna ba,” in ji Ubangiji Maɗaukaki.