Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Vine: Frequently injured by hail and frost
Ayoyi game da Frequently injured by hail and frost
Ya lalace inabinsu da ƙanƙara itatuwan al’ul nasu kuma da jaura.
Ya mai da ruwan samansu ya zama ƙanƙara, da walƙiya ko’ina a ƙasarsu;
ya lalace inabinsu da itatuwan ɓaurensu ya ragargaza itatuwan ƙasarsu.