Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Vine: God made, fruitful for his people when obedient

2 ayoyi · 42 fannoni

Ayoyi game da God made, fruitful for his people when obedient

  1. Kada ku ji tsoro, ya ku namun jeji, gama wuraren kiwo sun yi kore shar. Itatuwa suna ba da ’ya’yansu; itacen ɓaure da na inabi suna ba da amfaninsu.

  2. “Iri zai yi girma da kyau, kuringa za tă ba da ’ya’yanta, ƙasa za tă ba da hatsi, sama kuma za tă ba da raɓa. Zan ba da duk waɗannan abubuwa su zama gādo ga raguwar mutanen nan.