Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Vine: Probably produced two crops of fruit in the year
Ayoyi game da Probably produced two crops of fruit in the year
Yaya ƙasar take? Tana da wadata, ko babu? Akwai itatuwa, ko babu? Ku yi iya ƙoƙarinku ku ɗebo daga cikin albarkar ƙasar ku kawo.” (Lokacin farkon nunan inabi ne.)