Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Vine: Nazarites prohibited eating any part of

2 ayoyi · 42 fannoni

Ayoyi game da Nazarites prohibited eating any part of

  1. dole yă keɓe kansa daga ruwan inabi, ko daga waɗansu abubuwa sha masu sa maye, kada kuma yă sha ruwan tsamin da aka yi daga ruwan inabi, ko daga waɗansu abubuwa sha masu sa maye. Ba zai sha ruwan ’ya’yan inabi, ko yă ci ’ya’yan inabi ɗanye ko busasshe ba.

  2. Muddin yana Banazare, ba zai ci wani abin da ya fito daga ’ya’yan inabi ba, ko ƙwayar inabi, ko ɓawonsa ma.