Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Vine: Of Christ
Ayoyi game da Of Christ
“Ni ne kuringar inabi na gaskiya, Ubana kuwa shi ne manomin.
Yakan sare kowane reshe a cikina da ba ya ’ya’ya, amma yakan ƙundume kowane reshe da yake ba da ’ya’ya, domin yă ƙara ba da ’ya’ya.