Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Vine: Of Israel

3 ayoyi · 42 fannoni

Ayoyi game da Of Israel

  1. Ka fitar da inabi daga Masar; ka kori al’ummai ka kuma dasa shi.

  2. Ya haƙa ƙasa ya kuma tsintsince duwatsun ya shuka mata inabi mafi kyau. Ya gina hasumiyar tsaro a cikinta ya kuma shirya wurin matsin ruwan inabi. Sa’an nan ya sa rai ga samun girbi mai kyau na inabin, amma sai ga shi inabin ya ba da munanan ’ya’ya.

  3. Gonar inabin Ubangiji Maɗaukaki ita ce gidan Isra’ila, mutanen Yahuda kuma su ne lambun farin cikinsa. Yana kuma nema ganin gaskiya, amma sai ga zub da jini; yana neman adalci, amma sai ga shi kukan azaba yake ji.