Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Vine: (Its fruitful branches,) of saints
Ayoyi game da (Its fruitful branches,) of saints
“Ni ne kuringar inabin; ku ne kuma rassan. In mutum ya kasance a cikina ni kuma a cikinsa, zai ba da ’ya’ya da yawa; in ba tare da ni ba, ba za ku iya yin kome ba.