Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Vine: The wood of, fit only for burning

4 ayoyi · 42 fannoni

Ayoyi game da The wood of, fit only for burning

  1. “Ɗan mutum, da me itacen kuringa ya fi reshen waɗansu itatuwa kyau a cikin kurmi?

  2. An taɓa ɗaukan itacensa an yi wani abu mai amfani? Akan yi maratayi da ita da za a rataya wani abu a kai?

  3. Bayan kuma a jefa ta cikin wuta, wuta kuma ta cinye kowane gefe ta kuma babbaka tsakiyarta, tana da amfani don yin wani abu kuma?

  4. In ba ta da amfanin wani abu sa’ad da take cikakkiya, balle bayan da wuta ta babbake ta, za a iya yin amfani da ita?