Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Sidonians: Zidon
Ayoyi game da Zidon
Ubangiji kuwa ya ba Isra’ilawa nasara a kan su, suka ci su da yaƙi, suka fafare su har zuwa Sidon Babba, zuwa Misrefot Mayim, har zuwa Kwarin Mizfa a gabas, ba wanda suka bari da rai.
ta kai Abdon, Rehob, Hammon da Kana, har zuwa Sidon Babba.