Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Sidonians: Supplied from Judea with provisions

2 ayoyi · 30 fannoni

Ayoyi game da Supplied from Judea with provisions

  1. “ ‘Yahuda da Isra’ila sun yi kasuwanci da ke; sun sayi kayanki da alkama da Minnit da alawa, da zuma, da mai, da ganyaye masu ƙanshi.

  2. Yana da rashin jituwa da mutanen Taya da na Sidon; sai suka haɗa kai suka nemi ganawa da shi. Bayan suka sami goyon bayan Bilastus, amintaccen bawan sarki, sai suka nemi salama, domin sun dogara ga ƙasar sarkin don samun abincinsu.