Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Sidonians: Governed by kings
Ayoyi game da Governed by kings
dukan sarakunan Taya da Sidon; sarakunan bakin teku a ƙetaren teku;
Sa’an nan ka aika da saƙo zuwa wurin sarakunan Edom, Mowab, Ammon, Taya da Sidon ta bakin jakadu waɗanda suka zo Urushalima wurin Zedekiya sarkin Yahuda.