Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Sidonians: Territory of, to be given to Nebuchadnezzar, king of Babylon
Ayoyi game da Territory of, to be given to Nebuchadnezzar, king of Babylon
Sa’an nan ka aika da saƙo zuwa wurin sarakunan Edom, Mowab, Ammon, Taya da Sidon ta bakin jakadu waɗanda suka zo Urushalima wurin Zedekiya sarkin Yahuda.
Yanzu zan ba da dukan ƙasashenku ga bawana Nebukadnezzar sarkin Babilon; zan sa namun jeji ma su bauta masa.