Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Sidonians: Their spoiling and oppression of the Jews to be fully recompensed

2 ayoyi · 30 fannoni

Ayoyi game da Their spoiling and oppression of the Jews to be fully recompensed

  1. “Yanzu mene ne damuwarku da ni, ya Taya da Sidon da kuma dukan mazaunan yankunan Filistiya? Kuna ƙoƙari ku sāka mini don abin da na yi ne? In kuna sāka mini ne, to, da gaggawa zan mayar muku da sakayya a kanku.

  2. Zan sayar da ’ya’yanku maza da mata ga mutanen Yahuda, su kuma za su sayar da su ga mutanen Sabenawa, al’umma da take nesa da ku.” Ubangiji ya faɗa.