Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Sidonians: That God should be glorified in the judgments upon them

3 ayoyi · 30 fannoni

Ayoyi game da That God should be glorified in the judgments upon them

  1. “Ɗan mutum, ka fuskanci Sidon; ka yi annabci a kanta

  2. ka ce, ‘Ga abin da Ubangiji Mai Iko Duka yana cewa, “ ‘Ina gāba da ke, ya Sidon, zan sami ɗaukaka a cikinki. Za su san cewa ni ne Ubangiji, sa’ad da na zartar da hukunci a kanta na kuma nuna kaina mai tsarki a cikinta.

  3. Zan aika da annoba a kanta in kuma sa jini ya zuba a titunanta. Kisassu za su fāɗi a cikinta, da takobi yana gāba da ita a kowane gefe. Sa’an nan za su san cewa ni ne Ubangiji.