Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Sidonians: All their helpers to be cut off
Ayoyi game da All their helpers to be cut off
Gama rana ta zo da za a hallaka Filistiyawa a kuma datse dukan waɗanda suka ragu waɗanda za su iya taimakon Taya da Sidon. Ubangiji yana gab da hallaka Filistiyawa, raguwa daga bakin tekun Kaftor.