Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Sidonians: Given by God to Israel

2 ayoyi · 30 fannoni

Ayoyi game da Given by God to Israel

  1. “Zebulun zai zauna a bakin teku, yă zama tasar jiragen ruwa; iyakarsa za tă nausa zuwa Sidon.

  2. “Dukan mazauna kan yankunan tuddai daga Lebanon zuwa Misrefot Mayim, wato, dukan Sidoniyawa, ni da kaina zan kore su a gaban Isra’ilawa. Ka tabbata ka raba wa Isra’ilawa ƙasar ta zama gādonsu kamar yadda na umarce ka,