Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Sidonians: Zarephath or Sarepta
Ayoyi game da Zarephath or Sarepta
“Je ka, nan take, zuwa Zarefat na Sidon, ka zauna a can. Na umarci wata gwauruwa a can tă ciyar da kai.”
Duk da haka, ba a aiki Iliya ga ko ɗaya a cikinsu ba. Sai dai zuwa ga wata gwauruwa da take a Zarefat, a yankin Sidon.