Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Sidonians: Many of, attended Christ's ministry
Ayoyi game da Many of, attended Christ's ministry
Mutane da yawa daga Yahudiya, da Urushalima, da Edom, da kuma yankunan da suke ƙetaren Urdun, da kewayen Taya, da Sidon suka zo wurinsa, don sun ji dukan abubuwan da yake yi.