Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Reward of Saints: Rest
Ayoyi game da Rest
Har yanzu, akwai wani hutun Asabbacin da ya rage domin mutanen Allah;
Sai na ji murya daga sama ta ce, “Rubuta, Masu albarka ne matattun da suka mutu cikin Ubangiji daga yanzu zuwa gaba.” “I, za su huta daga faman aikinsu, gama ayyukansu za su bi su,” in ji Ruhu.