Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Reward of Saints: A kingdom
Ayoyi game da A kingdom
“Sa’an nan Sarki zai ce wa waɗanda suke damansa, ‘Ku zo, ku da Ubana ya yi wa albarka; ku karɓi gādonku, mulkin da aka shirya muku tun halittar duniya.
Daidai kamar yadda Ubana ya ba ni mulki, haka ni ma nake ba ku.