Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Reward of Saints: Entering into the joy of the Lord

2 ayoyi · 51 fannoni

Ayoyi game da Entering into the joy of the Lord

  1. “Maigidansa ya amsa ya ce, ‘Madalla, bawan kirki mai aminci! Ka yi aminci a kan abubuwa kaɗan, zan sa ka lura da abubuwa masu yawa. Zo ka yi farin ciki tare da maigidanka!’

  2. Bari mu kafa idanunmu a kan Yesu, tushe da kuma kammalar bangaskiyarmu, wanda ya jure kunyar gicciye da aka yi masa, domin ya san cewa daga baya zai yi farin ciki ya yi haka. Yanzu kuma yana zaune a hannun dama na kursiyin Allah.