Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Reward of Saints: Is inestimable

2 ayoyi · 51 fannoni

Ayoyi game da Is inestimable

  1. Tun fil azal babu wanda ya taɓa ji, babu kunnen da ya gane, babu idon da ya ga wani Allah in ban da kai, wanda ya aikata waɗannan al’amura a madadin waɗanda suke sa zuciya a gare shi.

  2. Duk da haka, kamar yadda yake a rubuce cewa, “Ba idon da ya taɓa gani, ba kunnen da ya taɓa ji, ba kuma zuciyar da ta taɓa tunanin abin da Allah ya shirya wa masu ƙaunarsa.”