Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Reward of Saints: An enduring substance
Ayoyi game da An enduring substance
Kuka ji tausayin waɗanda suke cikin kurkuku, da farin ciki kuma kuka yarda ku rabu da dukiyar da aka ƙwace muku, domin ku kanku kun san cewa kuna da madawwamiyar dukiya mafi kyau.