Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Reward of Saints: Shall be given at the second coming of Christ
Ayoyi game da Shall be given at the second coming of Christ
Gama Ɗan Mutum zai zo cikin ɗaukakar Ubansa, tare da mala’ikunsa, sa’an nan zai ba wa kowane mutum lada gwargwadon abin da ya yi.
“Ga shi, ina zuwa da wuri! Ladan da zan bayar yana tare da ni, kuma zan ba wa kowa gwargwadon abin da ya yi.