Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Reward of Saints: A house eternal in the heavens
Ayoyi game da A house eternal in the heavens
Yanzu mun san cewa in an hallaka tentin duniyan nan da muke ciki, muna da wani gini daga Allah, madawwamin gida a sama, wanda ba da hannuwan mutum ne suka gina shi ba.