Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Reward of Saints: Beholding the face of God
Ayoyi game da Beholding the face of God
Amma ni, cikin adalci zan ga fuskarka; sa’ad da na farka, zan gamsu da ganin kamanninka.
Masu albarka ne waɗanda suke masu tsabtar zuciya, gama za su ga Allah.
Za su ga fuskarsa, sunansa kuma zai kasance a goshinsu.