Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Reward of Saints: Everlasting light
Ayoyi game da Everlasting light
Rana ba za tă ƙara zama haskenki a yini ba, balle hasken wata ya haskaka a kanki, gama Ubangiji zai zama madawwamin haskenki, Allahnki kuma zai zama ɗaukakarki.