Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Reward of Saints: Present afflictions not to be compared with
Ayoyi game da Present afflictions not to be compared with
A ganina, wuyar da muke sha a wannan lokaci ba su isa a kwatanta da ɗaukakar da za a bayyana a cikinmu ba.
Saboda haka, duk wanda yake cikin Kiristi, sabuwar halitta ce, tsohon al’amari ya shuɗe, sabon ya zo!