Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Reward of Saints: Joint heirship with Christ
Ayoyi game da Joint heirship with Christ
In kuwa mu ’ya’ya ne, to, mu magāda ne, magādan Allah da kuma abokan gādo tare da Kiristi, in kuwa muna tarayya a cikin shan wuyarsa to, za mu yi tarayya a cikin ɗaukakarsa.