Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Reward of Saints: Reigning for ever and ever
Ayoyi game da Reigning for ever and ever
Ba za a ƙara yin dare ba. Ba za su bukaci hasken fitila ko hasken rana ba, domin Ubangiji Allah zai haskaka su. Za su kuwa yi mulki har abada abadin.