Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Reward of Saints: Inheritance eternal
Ayoyi game da Inheritance eternal
Saboda haka Kiristi shi ne matsakancin sabon alkawari, don waɗanda aka kira su sami madawwamin gādon da aka yi alkawari, yanzu da ya mutu a matsayin mai fansa don yă ’yantar da su daga zunuban da aka aikata a ƙarƙashin alkawari na farko.