Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Salutations: On entering a house
Ayoyi game da On entering a house
Saboda haka suka juya a wurin suka shiga gidan saurayin nan Balawe a wajen Mika suka gaishe shi.
Da shigarku gidan, ku yi gaisuwa.
inda ta shiga gidan Zakariya ta kuma gai da Elizabet.
Da Elizabet ta ji gaisuwar Maryamu, sai jaririn da yake a cikinta ya yi motsi. Elizabet kuma ta cika da Ruhu Mai Tsarki.
Da jin gaisuwarki, sai jaririn da yake cikina ya yi motsi don murna.