Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Salutations: By letter

7 ayoyi · 37 fannoni

Ayoyi game da By letter

  1. Ni, Bulus nake rubuta wannan gaisuwa da hannuna.

  2. Dukan tsarkaka suna gaishe ku.

  3. Ku gai da dukan tsarkaka cikin Kiristi Yesu. ’Yan’uwan da suke tare da ni suna gaishe ku.

  4. Ni Bulus ne nake rubuta muku wannan gaisuwa da hannuna. Ku tuna da sarƙoƙina. Alherin Allah yă kasance tare da ku.

  5. Ni, Bulus, nake rubuta wannan gaisuwa da hannuna, wannan ce shaida a kowace wasiƙata, haka nake rubutu.

  6. ’Ya’yan ’yar’uwarki wadda Allah ya keɓe, suna gaishe ku.

  7. Ina fata in gan ka nan ba da daɗewa ba, za mu kuwa yi magana fuska da fuska.